Sunana Salisu daga Nigeria, na tsaya da karatu tun daga secondary school bayan na kammala secondary school nawa ban samu naci gababa, yanzu dai bana karatu kasuwaci nakeyi. Wannan shine takai taccen bayanina.
TipFollow« Follow Saleh M. and get notified when he goes online.Following Saleh M. You will get notified when he goes online.